Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Wanene kuke nema?

Wanene kuke nema? Maryamu Magadaliya ta tafi kabarin da aka sa Yesu bayan an gicciye shi. Bayan ta lura cewa jikinsa ba ya nan, sai ta ruga da gudu ta fadawa sauran almajiran. Bayan sunzo [...]

Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Mu'ujiza na Kabarin Mallaka

Mu'ujiza ta Kabarin Da Aka Baje Yesu an gicciye shi, amma ba ƙarshen labarin ke nan ba. Labarin bishara mai cike da tarihi na Yahaya ya ci gaba - “A ranar farko ta mako kuwa Maryamu Magadaliya ta tafi [...]