Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Yaya babban ceto!

Yaya babban ceto! Marubucin Ibraniyawa ya bayyana sarai yadda Yesu ya bambanta da mala'iku. Yesu Allah ne da aka bayyana a cikin jiki, wanda da kansa ta wurin mutuwarsa ya tsarkake zunubanmu, kuma a yau yana zaune [...]