Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Ina batun adalcin Allah?

Ina batun adalcin Allah? An 'kubutar damu,' an kawo mu cikin 'daman' danganta da Allah ta wurin ba da gaskiya ga Yesu Kiristi - “Saboda haka, tunda an kuɓutar da mu ta wurin bangaskiya, muna da salama tare da Allah ta wurin Ubangijinmu Yesu. [...]