Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Wanene kuke nema?

Wanene kuke nema? Maryamu Magadaliya ta tafi kabarin da aka sa Yesu bayan an gicciye shi. Bayan ta lura cewa jikinsa ba ya nan, sai ta ruga da gudu ta fadawa sauran almajiran. Bayan sunzo [...]