Koyarwar Littafi Mai-Tsarki

Yesu: ikirari na begenmu…

Marubucin Ibraniyawa ya ci gaba da waɗannan kalmomi masu ban ƙarfafa – “Bari mu riƙe shaidar begenmu ba tare da gajiyawa ba: gama shi wanda ya yi alkawari mai-aminci ne. Kuma bari mu yi la'akari da juna domin [...]